Today news
Former Vice president of Nigeria
I am deeply moved by the tragic attacks in Adamawa State, where gunmen killed over 20 people in a market in Madagali and Hong local government areas.
The attack not only highlights the worsening insecurity in the country but also deepens the North-East crisis.
I urge the authorities to redouble their efforts to address this menace, ensure that perpetrators are brought to justice, and strengthen security to prevent future attacks. -AA
2027:.Kano na da muhimmanci ga nasarar ADC - Atiku
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya ce jihar Kano na da muhimmanci wajen samun nasar jam'iyyar ADC a Nijeriya.
Atiku ya baiyana hakan ne a Abuja yayin da ya shirya buɗe-baki ga wani ƙusa a jam'iyyar ADC a jihar Kano, Ambasada Saminu Isyaku Kura.
A yayin ziyarar, Atiku, mai neman kujerar shugaban ƙasa a ADC, ya ci alwashin cigaba da mara wa jam’iyyar baya tare da bunƙasa ta karkashin jagorancin matasa masu kishin ƙasa.
Atiku ya kuma yi nazari kan yadda matasan jam’iyyar ke gudanar da ayyukansu ba dare ba rana domin ganin jam’iyyar ta samu nasara a zaɓukan da ke tafe, musamman s jihar Kano.
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasar ya yaba da ƙwazon matasan jam’iyyar tare da jinjinawa rawar da Amb. S.A Saminu Shehi Kura ke takawa wajen ƙarfafa gwiwar matasa da kuma gina tubalin nasarar jam’iyyar a Kano da ma ƙasa baki ɗaya.
A nasa jawabin, Saminu Kura ya yi alkawarin ci gaba da hidimtawa jam'iyyar tare da aiki da matasa don ganin ta kai gaci a zabukan 2027.
Former Vice President of Nigeria and chieftain of the African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, has raised a grave alarm over the disgracefully low voter turnout recorded in Saturday’s FCT Area Council elections.
Reacting to the exercise, the former Vice President described the turnout, which averaged below 20 per cent, with the Abuja Municipal Area Council recording a shocking 7.8 per cent as a damning verdict on the health of Nigeria’s democracy under the current administration.
By Salisu Umar Manta
salisuumarmanta@gmail.com