Dan iskan da ba,a taba yi ba a arewa

 Tarihin barau kwallon shege kano


KADAN DAGA LABARIN BARAU KWALLON SHEGE😎😎😎


Barau kwallan shege wani mutumne da akatabayi a jahar  Kano atarihin jahar Kano ba'a tabayin wani mutum cikakkyan Dan iskaba kamar shi shine tantari Kuma Sannan shine daniska Daya tilo da Babu kamarsa 


Sabo da tsabar iskancinsa Akwai wani lokaci da yasaka karuwarsa dashi sukayi tsirara Ranar juma'a Suka fito cikin mutane suna  zagawa suna yawo suna tafiyar tunkawo Acikin Alumma 


https://www.facebook.com/reel/739560898000279/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v


Ba ataba greadin Dan iska a kano ba irin barau kwallon shege,

 Yataba kallon karuwarsa anan akwarin gogau  yace "yar iskaceke tace cikakkiya yace indai keyar iskace yau wacce rana tace Alhamis yace to gobe juma'ah inaso kiyitsirara nima nayi tsirara muhau rodimastana mutafi masallacin  gidan  sarki   adaren aka gayawa sarki bayaro yace kukyaleshi badamuyake ba da Allah yake da gari yawaye haka tafito tumbur haihuwar uwatta

 Yacemata hawo mutafi tahau sukatafi tundaga kwarin gogau har kofar mata tsirara 

* har karofi

* har kasuwar rimi

* har durumin iya 

* har kabara

* har mazaunar tanko

* tagarejin danbuzu

* she she

* adakawa

* tsamiya maidanwake

* hudu kuturu

* ujile 

* kofar mazugal 

* yakaryakwana tagaban gauron dutse 

* ta gaban gidan isyaka rabiu

* ta kwanar rakumi 

* ta takwanartaya 

* ta ............?

Idan Kaji Ana Cewa Barau Kwallon Shege Toh Wannan Shine Barau Kwallon Shege Wanda Yazaga Kano Ba Riga Ba Wando.


πŸ…‘πŸ…”πŸ…’πŸ…£πŸ…•πŸ…‘πŸ…˜πŸ…”πŸ…πŸ…“

Tabbas Duniya makaranta ce shiga kawai ake da fita. 


Barau Kwallon Shege!! 

Wani shaharren fitsararre aka tabayi a  wata Unguwa ana kiranta da Magashi a kwaryar birnin Kano a wasu shekaru da suka shude,  

Ya shahara matuka wajen fitsara da rashin kunya da wasu kan kwatanta a Wannan zamanin. 

Barau kwallon Shege ba'a iya Kano shaharar sa taje ba har da makotan Kano.  Ya kasance bayajin jin kunya ko kadan idan ya tashi yin tasa fitsara,  a mafi yawan lokuta ance yakan samu kamfai  babu ko riga ajikinsa, ya saka ya samu babur dinsa kirar Road Master ya fita kewaya cikin birni, duk inda yabi ana shewa da tafi. 

Yakan ratsa ta cikin kasuwanni inda akwai dandazon mutane ya biyo ta wajen Plaza zuwa Mandawari. 

Barau Kwallon Shege kafin Allah yayi masa rasuwa sai da aka kusa mantawa dashi. 

A halin yanzu matasa yan kasa da Shekaru 30 wasu ko labarin sa basu taba ji ba. 

Yayin da nake Wannan rubutu nake tambayar Madam cewa tasan Barau Kwallon Shege kuwa? 

Sai tace ko sunan bata taba ji ba. 

Duniya makaranta. 

Nan gaba kadan zan kawo wasu daga cikin Tarihin Barau Kwallon Shege. 

Allah yajikansa da rahama yasa yana dausayin Aljannah Amin. 


Salisu umar manta

+2347018723712

salisuumarmanta@gmail.com

Popular posts from this blog

the second-biggest agricultural exporter in the world

best farming state in nigeria and why zamfara call farming is our pride

Autan Mummy